fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Gwamna El-Rufai ya Musanta nada wakilai dan sulhu da ‘yan Bindiga

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya musanta cewa ya nada wakilai dan yin sulhu da ‘yan Bindiga.

 

Kwamishinan tsaron cikin gida, Samuel Aruwan ne ya bayyana haka a wata Sanarwa da ya fitar Ranar lahadi.

 

Yace hankalinsu ya kai kan Rahoton dake cewa gwamnatin jihar ta nada wakilai dan yin sulhu da ‘yan Bindiga amma yana son ya bayyana cewa ba gaskiya bane.

 

Yace matsayin su na nan ba zasu yi sulhu da ‘yan Bindigar ba kuma maganar gaskiya itace duk wanda aka kama za’a yi masa hukunci daidai dashi.

Kaduna,said on Sunday, that the attention of the Kaduna State Government under the leadership of Governor Nasir El-Rufai has been drawn to reports in the media that it has appointed representatives to interface with bandits on its behalf.

“The Kaduna State Government hereby clarifies firmly that such intermediaries have never been appointed,” he said.

“The Government will not negotiate with or pay ransoms to bandits. Any person who claims to do so in any capacity, if found, will be prosecuted accordingly.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *