Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya taya Matarsa, Asia Ahmad El-Rufai murnar zagayowar ranar haihuwarta.
Malam ya saka sakon taya murnar ta shafinsa na sada zumunta inda ya bayyana ta a matsayin oganniyarsa.
Yace yana mata fatan Alheri kuma Allah ya sakawa ‘ya’yansu Albarka. Ya kara da cewa nan bada dadewa ba zasu cika shekaru 29 da yin aure.
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=10163986440025128&id=393816480127