fbpx
Monday, June 27
Shadow

Gwamna El-Rufai yayi gargadin cewa Boko Haram ta shiga Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya nuna damuwa kan yanda kungiyar dake ikirarin jihadi ta Boko Haram ta shiga garin Kaduna.

 

Yace ayyukan kungiyar sun fara shiga yankunan jihohin Arewa maso yamma.

 

Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar, Samuek Aruwan ya bayyana haka a madadin gwamnan.

 

Yace kungiyar Ansaru tana rabawa mutane kayan amfani da kudi a yankunan Birnin Gwari dan jan hankalinsu su shiga kungiyar.

 

Hakanan ya kara da cewa harin da aka kai kan jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja shima ‘yan Boko Haram ne suka kaishi.

 

Ya bayyana cewa akwai yiyuwar a samu matsala wajan yin zaben shekarar 2023 a Kaduna idan ba’a yi maganin ‘yan Bindigar ba.

 

Karanta wannan  "Kar ku zabi APC da PDP don sun gaza">>Kwankwaso yayi kira ga 'yan Najeriya

Yace daga watan Janairu zuwa Afril mutane 360 ne ‘yan Bindigar suka kashe.

The Kaduna State Government has raised an alarm about the activities of terrorist groups in the State.

Speaking during the presentation of the first quarter security report for 2022 to the state’s security council, Commissioner for Internal Security and Home Affairs, Samuel Aruwan, said members of the Ansaru and Boko Haram terrorists groups have infiltrated some parts of Birnin Gwari and Giwa local government areas.

Aruwan said the terrorists have been luring locals with gifts with a view to recruiting them into the criminal organisations.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.