fbpx
Thursday, July 2
Shadow

Gwamna Elrufai Ba Saurayina Ba Ne, Ubangida Yake A Gare Ni>>Hadiza Bala Usman

Shugabar tashohin jiragen ruwa na Nijeriya, Hajiya Hadiza Bala Usman ta karyata rade-radin da ake yi cewa Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Elrufa’i saurayin ta ne, wanda hakan ya sa aka ba ta mukamin da take kai a yanzu.

 

Hajiya Hadiza, wadda ta rike mukamin shugabar ma’aikatar fadar gwamnatin Kaduna daga 2015 zuwa 2016, ta bayyana hakan ne a jiya Litinin a wani shiri na gidan talabijin din TVC da aka gudanar game da bikin ranar mata ta duniya. Inda ta kara da cewa gwamna Elrufai tamkar ubangida yake a gareta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *