Thursday, February 6
Shadow

Gwamna Fubara na jihar Rivers ya baiwa mahajjata karin kyautar Dala $300

Gwamnan jihar Rivers, Sim Fubara ya baiwa mahajjatan jiharsa kyautar dala $300.

Ya bukata mahajjatan da su zama wakilan jihar da kuma Najeriya na gari a kasa me.tsarki, kada su yi abinda zai bata sunan jihar ko Najeriya.

Ya kuma bakaci mahajjatan da su saka Najeriya a addu’a a yayin ibadarsu a kasa me tsarki.

Karanta Wannan  Masu zanga-zanga sun je majalisar tarayya suna neman a kori shugaban NNPC Mele Kolo Kyari daga aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *