fbpx
Tuesday, August 4
Shadow

Gwamna Ganduje ya baiwa wata dake cikin Fursunonin da yawa Afuwa aikin KAROTA

Jennifer Okafor na daga cikin wanda gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya wa Afuwa daga gidan yari a lokacin kamar Sallah data gabata.

 

Bayan yi mata Afuwar, gwamnan ya bada umarnin a dauke ta aikin KAROTA. A lokacin ziyarar da gwamnan ya kai ta babbar Sallah gidan yarin, an gabatar masa da ita inda aka cika aikin umarnin da ya bayar na daukarta aikin KAROTA, kamar yanda hadimin gwamnan, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *