fbpx
Monday, August 15
Shadow

Gwamna Ganduje ya gargadi ‘yan siyasa cewa kar su sake suyi kamfe a farfajiyar Sallar Idi

Gwamnan jihar Kano Abdullhi Ganduje ya gargadi ‘yan takarar dake yin kamfe a farfajiyar Sallahr Idi yace hakan ya sabawa kundin tsafin mulkin Najeriya.

Inda ya jaddada cewa ya hana hakan kar wani dan takara ya bayyana fastocinsa a wurin Sallar ko kuma yayin da ake Hawan Daushe.

Gwamnan jihar ya bayyana hakan ne a wata wasikar data fito daga hannun kwamishinan sadarwa na jihar, watau Mallam Muhammad Garba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Luyan Nnamdi Kanu ya zargi gwamnatin Buhari da baiwa 'yan bindiga kulawa ta musamman amma tana tauye hakkin talakawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.