Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya halarci Janaizar Masoyinsa wato, Alh Auduwa Mai Tangaran Wanda akayi a gidansa dake Kofar Ruwa, daga bisani ya biyo gawar da kafarsa har zuwa Makabartar kuka bulukiya aka binne shi sannan yakoma gidansa domin yiwa iyalansa Taaziyar rashinsa daga bisani kuma akayi adduar Allah yajikansa da rahma yasa aljanna makomarsa. Yau, Laraba.13/1/2021.
Abubakar Aminu Ibrahim
SSA Social Media, Kano.