fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Gwamna Ganduje ya mikawa Kwankwaso ta’aziyyar rasuwar Mahaifinsa

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana bakin cikinsa da rasuwar Alhaji Musa Sale Kwankwaso, Mahaifi a wajan Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.

 

Ganduje ya bayyana hakane daga bakin kakakinsa, Abba Anwar a wata sanarwa da ya fitar a yau, Juma’a.

 

Yace rasuwar babban rashine ga jama’ar jihar Kano gaba daya, marigayin ya rasu yana da shekaru 93 a Duniya.

 

Gwamna Ganduje ya ce yana mika sakon ta’aziyyar sa ga tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso sannan kuma abinda ya rage shine a bi mamacin da Addu’a.

“Our great father was indeed a guide and an embodiment of patience, courage, humility, and a complete human being of endearing character and exemplary leadership.

 

“It is with deep sense of grief and un-imagined feeling and on behalf of the government and people of Kano State, that we are sending our condolence message to the former governor of the state, Sen. Rabi’u Musa-Kwankwaso,” he said.

Karanta wannan  Inyamurai basu shirya shugabancin Najariya ba>>Inji Kwankwaso

 

Ganduje said that the state has lost an illustrious son of a high degree of exemplary character, whose leadership qualities earned him recognition, respect, and a good end to his Lord.

 

“What remains for us now, is to pray for Allah’s forgiveness and blessings on the soul of our dear father and seek Allah’s guidance to give us all the courage to bear this great loss,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.