fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Gwamna Ganduje ya saka dokar ta baci kan masu kashi a bainar jama’a

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya saka dokar ta baci akan masu yin kashi a bainar Jama’a.

 

Kwamishinan Muhalli na jihar, Kabiru Getso ne ya bayyana haka inda yace Gwamnatin ta dauki matakinne dan tsaftace muhalli.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a wajan kaddamar da wani shirin tsaftace jihar Kano da aka yi a gidan gwamnatin jihar. Ya baiwa ma’aikatar muhalli da ta ruwa umarnin su yi aiki tare da tabbatar da wannan aniya.

 

“The state has also spent more than N20 million for the procurement of sanitation equipment for distribution to 100 self-help groups in the state.

“The items included wheel-barrows, shovels, rakes, diggers, cutlasses, personal protective equipment like nose masks, hand gloves, and rain boots, to protect the people participating in the sanitation exercise,” the statement explained. Peoplesgazette.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *