fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Gwamna Ganduje Zai gina sabuwar gada wadda za’a sanya wa suna Muhammadu Buhari

Gwaman jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya Amince da aikin gina sabuwar gadar wadda za a sanya wa suna Muhammadu Buhari.

Aikin gina gadar zai gudana ne a Hotoro Daura da gidan Man NNPC dake a karamar hukumar Tarauni.

Gadar wadda ake saran fara aikinta nan bada jimawa ba kamar yadda sanarwar hakan ta gabata daga mai baiwa gwmana shawara

 

Salihu Tanko Yakasai.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *