fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Gwamna Ganduje zai tsaya takarar Sanata

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje zai sayi fom din tsayawa takarar sanata me wakiltar Kano ta Arewa.

 

A yau, Litinin ne ake tsammanin Gwamna Ganduje zai sayi fom din.

 

Gwamna Ganduje ya yanke wanan shawara ne bayan ganawa da masi ruwa da tsaki ta sirri da yayi a fadarsa dake Kano.

Sanata Barau Jibrin ne ke rike da kujerar sanatan Kano ta Arewa wanda kuma tsohon na hannun damar Gwamna Ganduje ne kamin su bata.

 

Barau Jibrin dai ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Kano.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *