Gwamnan jihar Borno Khashim Shatima kenan yake cin burodi da tsire tare da wasu da ake kyautata zaton Fulanine, an yabi gwamnan da cewa bayashi da girman kai kuma talaka da me kudi duk nashine.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna mishi fatan Alheri.