December 22, 2017 by hutudole Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai yaje gaisuwar ta’aziyyar marigayi tsohon sarkin Katagum, Alhaji Kabir Umar da wazirinshi, Alhaji Sule Katagum ga sabon sarki Alhaji Abba Umar Katagum jiya. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Karanta wannan 'Wasu 'Yan Nijeriya Sun Kama Kifi Mafi Sauri A Duniya Wanda Kudinsa Ya Haura Naira Dubu 600 Amma Sun Dafe Shi Sun Cinye