fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Gwamna Matawalle ya gargadi sarakunan Zamfara cewa kar wanda ya sake bayar da wata sarauta ba tare da izinin saba

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya gargadi sarakunan jihar tasa cewa kar wanda ya sake bayar da wata sarauta ba tare da izinin sa ba.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a wata wasika data fito daga hannun hadiminsa Zailani Bappa.

Inda yace kar wanda ya sake bayar da wata sarauta ba tare da amincewar hukuma da kuma gwamnagin jihar ba.

Gwamnan ya bayyana hakan ne bayan sarkin Yandoto ya nada wani kasurgumin dan bindigar daya tuba a matsayin shugaba Fulani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  A rika sanar dani daga yau domin ba zan laminci kashe mutane a kudu maso gabashin Najeriy ba, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.