fbpx
Monday, June 27
Shadow

Gwamna Matawalle yasha alwashin ceto gabadaya mutane da ‘yan bindiga sukayi garkuwa dasu

Gwamnatin jihar Zamfara ta koka akan yadda harkar tsaro ke kara tabarbarewa kullun a arewa maso yamman kasar nan.

Yayin da gwamnan jihar Zamfara Matawalle yayi tsokaci kwanaki hudu bayan da ‘yan bindiga sunyi garkuwa da mutane 50 kan hanyar Zamfara zuwa Gusau.

Inda hadiminsa Zailani Baffa ya bayyana cewa Gwamna Matawalle yasha alwashin ceto gabadaya mutanen da akayi garkuwa dasu.

Kuma yace iyalansu su kwantar da hakulansu domin ya umurci jami’an tsaro dasu gaggauta ceto mutanen da akayi garkuwa dasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.