fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Gwamna Matawallen Zamfara ya nemi gwamnatin tarayya ta kawara jami’ai shekarun ritaya zuwa 70

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya nemi gwamnatin tarayya cewa ta karawa jami’ai shekarun ritaya zuwa 70.

Ya bayyana hakan ne ranar talata a Maradun dake jihar ta Zamfara inda yace hakan zai kara taimaka masu wurin shawo kan matsalar tsaro a Najeriya.

Sannan kuma yace suma masu Short Sevice a rika daukar su daga shekara 32  madadin 30 saboda a samu karfafa da zasu fafatawa kasa Najeriya a filin daga.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ba zata iya aro kudi ta biyawa ASUU bukatunta ba, tace iyaye su roki kungiyar malaman ta janye yajin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published.