fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Gwamna Ortum yace a hanzarta kama mafarautan da suka yiwa wata mata aski a Makurdi

Gwamna Samuel Ortum ya bayar da umurni cewa akama shuwagabannin mafarauta na jihar bayan sun yiwa wata mata aski a Makurdi.

Gwamnan yace mafarautan dake gadin jeji ba hukumar gwamnati bane domin ba gwamnatin jihar Benue ta kirkiresu ba.

Inda ya kara da cewa ba zasu sake gudanar da aikinsu a jihar Benue ba kuma ya bayar da umurni a kama shuwagabanninsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bidiyon yanda Okorocha ya kwanta a kasa yake rokon Allah ya kawo mai dauki yayin da EFCC suka kai samame gidansa

Leave a Reply

Your email address will not be published.