fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Gwamna Tambuwal ya karbi tikitin takarar Sanata mai wakiltar Sokoto ta kudu a karkashin jam’iyyar PDP

A jiya ne jam’iyyar PDP ta baiwa Gwamna Tambuwal tikitin takarar Sanata mai wakiltar Sokoto ta kudu yayin da aka baiwa Mataimakinsa, Mani Dan Iya tikitin takarar Sanata mai wakiltar Sokoto ta tsakiya.

Tambuwal zai fafata da dan takara jam’iyyar APC wato Sanata Danbaba Dambuwa, yayin da Maniru Dan Iya zai kara da Sanata Alu Wamakko.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yanzu yanzu dan takarar gwamnan jihar Kaduna, Uba sani ya bayyaba abokiyar takatarar shi

Leave a Reply

Your email address will not be published.