fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Gwamna Umahi bai janye ra’ayinsa na neman takarar shugabacin Najeriya ba

Gwamnatin jihar Ebonyi ta bayyana cewa gwamnan jihar, David Umahi bai janye ra’ayinsa na neman takarar shugabancin Najeriya ba.

Kwamishinan sadarwa na jihar, Uchenne Orji ne ya bayyana hakan inda yace abokan hamayya ne kawai suke watsa wannan labarin a kafafen sada zumunta.

Inda suke cewa gwamna Umahi ya mayar da ra’ayin sa izuwa neman kujerar sanatan kudancin jibar, amma yanzu gwamnatin jihar ta karyawa wannan labarin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mutum 32 'yan Iswap suka kashe a Kala-balge a Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published.