fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Gwamna Zulum ya baiwa jamian tsaro umarnin Murkushe duk wata zanga-zanga a jihar Borno

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya baiwa jami’an tsaro a jihar Umarnin su Murkushe duk wani yunkuri na zanga-zanga a jihar.

 

Gwamnan ya bayyana cewa zanga-zanga a shwkarar 2009 kan kin amincewa da saka hular kwano ce ta haifar da Boko Haram.

Yace dan haka ba zasu lamunci duk wata zanga-zangar da zata kawo musu koma bayan ci gaban tsaro ba. Yace ya samu bayanan sirri na cewa wasu da aka dauki nauyinsu na son yin zanga-zanga dan nuna rashin jin dadi kan ayyukan soji.

 

Governor Zulum, who commended the Borno youth for “not participating in the meaningless protest that was hijacked by hoodlums” said his administration would not tolerate any protest that would threaten the fragile security in the state.

The governor said he has instructed the security forces to “crush any plan to stage any protest” in Borno.

“It is on record that the protest against the forced use of helmet by operatives of military Joint Task Force in 2009 led to what we have as Boko Haram today,” he said.

“Therefore, under no circumstances will I allow any protest to hold in Borno State. I have instructed the security to crush anybody with such an evil intention.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *