fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Gwamna Zulum ya ciri tuta tsakanin Gwamnoni, yana ta shan Yabo saboda ya rabawa mutanensa tallafin Coronavirus/COVID-19 yanda ya kamata

A yayin da ake ta samun matsalar fasa rumbunan ajiyar tallafin Coronavirus/COVID-19 a jihohin Najeriya, mutane na ta yabawa Gwamnan jihar, Borno, Babagana Umara Zulum.

 

A lokuta da dama an sha ganin Gwamna Zulum yana rabon kudi da kuma kayan Abinci, ba indomi 1 ba ko kwano daya ba, a’a buhu-buhu da kwalayen Indomi za’a baiwa mutum daya.

 

Gwamnan sai shan Yabo yake daga sassa daban-daban na kasarnan.

 

Hakanan a kudancin Najeriya ma, Gwamna Hope Uzodinma ma na jihar Imo shima yana ta shan Yabo saboda rabawa mutane Abincin tallafin Coronavirus/COVID-19 din yanda ya kamata.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *