fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Gwamna Zulum ya ginawa kananan Ma’aikatan jami’ar Maiduguri gidaje kyauta

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ginawa kananan ma’aikatan jami’ar Maiduguri gidaje 50 Kyauta.

 

Gwamnan ya mika gidajen ga malaman inda kuma ya sha Alwashin hada kai da bankuna dan baiwa malaman jami’ar da sauran ma’aikatanta damar mallakar gidaje a Birnin Maiduguri.

 

Gwamnan yace za’a saukakawa malaman biyan Bashin inda za’a rika cirewa ta cikin albashinsu. Gwamnan tsohon malami ne a jami’ar ta Maiduguri.

The Department of Civil Engineering has not sailed through accreditation due to the lack of N100 million worth of equipment.

Karanta wannan  Ba karamar dama na baka ka zama mataimakina ba kuma kar kayiwa kudu maso gabashin kasar nan asara, Kwankwaso ya fadawa Obi

 

I have directed the Commissioner for Higher Education, who is also one of us, to include this request in our 2021 budget.

“Potable water is also very important. If there is need for additional boreholes in the university, we will provide and also in places of worship, hostels and staff quarters,” Zulum said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.