fbpx
Saturday, September 23
Shadow

Gwamnan Arewa ya fadi sunan babban dan siyasar dake aika ‘yan Bindiga suna kashe mutane

Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa yana zargin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne ke aika ‘yan Bindiga suna kashe mutanen jiharsa.

 

Gwamnan ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ce ke aika ‘yan Bindiga suna kashe manoma a jiharsa.

 

Gwamnan yace wannan matsala ta rashin tsaro ce ma tasa ya kasa samar da kudaden shiga na cikin gida a jiharsa.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Arise TV inda yace kuma kashe-kashen sun kara yawan ‘yan Gudun hijira a jiharsa.

 

Yace yanzu haka akwai mutane akalla miliyan 1.5 dake zaune a sansanin ‘yan gudun Hijira basa iya zuwa gona.

 

According to Ortom: “My IGR is low because of the security situation in the country; I can’t raise IGR. Today, as I talk to you, over 1.5 million people are IDPs and are no longer going to farms.

“The Federal Government and COAS have sent people to kill farmers in their farmland.

“We are now in the rainy season, but farmers are no longer going to their farms, so how do I raise IGR?”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *