fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Gwamnan Bauchi bashi da banbanci da Boko Haram>>Kungiyar kare muradun Yarbawa, Afenifere

Kungiyar kare muradun yarbawa ta Afenifere ta bayyana cewa gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad bashi da banbanci da Boko Haram saboda cewar da yayi Fulani zasu iya daukar bindigar AK47.

 

Kakakin Afenifere,  Yinka Odumakin ne ya bayyana haka a wata hira da aka yi dashi inda yace abin takaici ne yanda suke kasa daya da mutane irin gwamnan Bauchi.

 

Yace su wayayyu ne amma mutane irin gwamnan Bauchi sai a hankali.

 

“It’s a punishing thing that we have to live in the same space with elements like this. We share no civilization and they keep on insulting us.

 

“What is the difference between him and Boko Haram? We are pained to endure the torture.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *