fbpx
Friday, July 1
Shadow

Gwamnan Bauchi ya ba da umarnin biyan albashi

Gwamnan jihar Bauchi, Sen. Bala Mohammed, ya amince da biyan albashin watan mayu ga ma’aikatan jihar kafin biki Eid-el Fitir.

Babban Mataimakin  na musamman kan harkar yada labarai, Muktar Gidado ne ya bayyana hakan a ranar Lahadi.

Ya ce Gwamna ya umarci babban jami’i akanta janar na jihar da ya tabbata an biya al’bashin nan da 20 ga watan mayu.

Ya bada umarnin biyan al’bashin ne don baiwa ma’aikata ciki har da wadanda ke karban fansho damar murnar bikin sallah Eid-el Fitr.

Karanta wannan  Dalilin dayasa ni da Wike ba zamu goyi bayan Atiku ba duk da cewa jam'iyyar mu daya, cewar tsohon gwamnan Ekiti

Ya kuma umarci al’ummar jihar su cigaba da bin matakan kariya game da cutar corona.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.