fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Gwamnan Bauchi ya hada kai da Fulani Makiyaya yana son Kasheni>>Gwamna Ortom na jihar Benue

Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa, Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya hada kai da Fulani Makiyaya yana neman kasheshi.

 

Gwamna Ortom ya bayyana Gwamna Bala a matsayin daya daga cikin Kungiyat Fulani Makiyaya ‘yan ta’adda dake aikata Laifuka a Najeriya.

 

Yace duk abinda ya sameshi a kama gwamnnan jihar Bauchi. Yace Fulani Makiyaya sun gaya masa cewa zasu kasheshi kuma Sanata Bala Muhammad,  gwamnan Jihar Bauchi ne ke da alhakin hakan, Kada ma wanda yayi tantama.

“And if anything happens to me, I don’t want anybody to be in doubt, Bala Mohammed should be held responsible. Especially his last week outing what he said and what herdsmen wrote to me that they are going to assassinate me, Bala Mohammed is also part of it with what he said,’’ he said.

 

“I am beginning to think that my brother, the governor of Bauchi is part of the terrorist Fulani organisation that is terrorising this country,’’ Mr. Ortom added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *