fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Gwamnan Bauchi ya kaddamar da rabon kayan Tallafin Coronavirus/COVID-19

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad kenan a wadannan hotunan yayin da ya kaddamar da rabon kayan tallafin Coronavirus/COVID-19.

 

Gwamnan a sanarwar daya fitar ta shafinshi na sada zumunta ya bayyana godiya ga wadanda suka bayar da tallafi.

Gwamnan ya kuma bayyana cewa, zasu bayar da tallafin ta yanda kowane mutum 1 zai samu buhun shinkafa dana Filawa da gishiri da Katan din Indomie da man girki da dai sauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.