fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Gwamnan CBN Emifiele zai yi takarar shugaban ƙasa

Gwamnan babban bankin Najeriya ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasar a zaɓen 2023.

Godwin Emefiele ya ce zai tsaya takarar ne a ƙarƙashin Jam’iyyar APC mai mulki.

Wasu daga cikin waɗanda suka ayyana cewa za su tsaya takara a APC din sun haɗa da mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo da kuma tsohon gwamnan Legas Asiwaju Bola Tinubu.

Jam’iyyun siyasa a Najeriya dai suna da ƙasa da wata guda su tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Duk wanda ya sake ya je Katsina ya cewa mutane Buhari zai zarce a karo na 3 sai sun fille masa kai>>Buba Galadima

Leave a Reply

Your email address will not be published.