fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Gwamnan Ebonyi ya bayyanawa PDP cewa zai barta ya koma APC

Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya bayyanawa jam’iyyar PDP, A jiya, Talata cewa zai barta ya koma APC.

 

Gwamnan ya bayyana cewa dalili kuwa APC ce yake ganin zata kare muradin yankinsa na Kudu maso yamma game da zaben shekarar 2023.

Gwamnan yace babu makawa sai ya koma APC duk da Rokon da shugaban jam’iyyar, Uche Secondus ya masa na kada ya bar jam’iyyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.