fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Gwamnan Enugu ya Roki Jami’an tsaro da su koma bakin aiki A Jihar

Gwamnnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi a ranar Laraba yayi kira da Jami’an tsaro da sy koma bakin aikin su a fadin jihar.

Gwamann ya yi wannan kiran ne, a yayin da ya kai wata ziyara izuwa ofishin kwamishinan ‘yan sandan jihar domin jajanta masa kan asarar wasu jami’ai da rundunar tai tare da raunata wasu a sakamakon zanga-zangar adawa da rundunar SARS da ya faru a makwanin da su ka gabata.

A cewar sa, Gwamnatin jihar ta kafa kwamiti da zai duba yawan barnar da ta afku tare da tallafawa wadanda lamarin ya rutsa dasu.

Karanta wannan  Allah ne ya umurce ni na boye su a cikin coci har sai Yesu ya dawo karo na biyu, cewar faston da aka kama yayi garkuwa da mutane 77 a jihar Ondo

Da ya ke jawabin maraba Kwamishinan ‘yan sandan jihar CP Ahmad Abdurrahman godewa gwamnann yayi bisa ziyarar da ya kawo wa rundunar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.