Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, ya cika shekaru hamsin da takwas a Duniya, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});