Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya dawo guda Najeriya yau ranar laraba bayan ya kai karan shugaban kasa Muhammadu Buhati kasashen waje.
Gwamna Ortom ya dauki tsawon makonni biyu a kasashen waje inda yaje kasar Landan da kuma Amurka.
A Washington DC ne gwamnan ya gana da manema labarai inda ya cewa kasar Amurka Muhammadu Buhari nw silar dukkan wata matsalar tsaro a gida Najeriya.
Kuma ya kara da cewa shima duk abinda ya same shi to shuganan kasar ne domin an sha kai masa hari za a kashe shi amma har yau gwamnatin bata kama masu kai masa farmakin ba.