fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom yayi jawabi kan karan daya kai na shugaban Buhari kasar Amurka

Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom yayi jawabi kan karan daya kai na shugaban kasar Najeriya, wato Muhammdu Buhari kasar Amurka da kuma Ingila.

Gwamnan jihar Benue yayi wannan jawaban ne yayin daya ke ganawa da manema labari na Arise TV, inda yace shi ba karan shugaban kasar ya kai kasashen waje ba.

Ya kara da cewa ya tattauna da kasar Amurka da Ingila ne kan matsalolin da Najeriya ke fuakanta na tsaro da dai sauran su.

A karshe gwamnan yace dole jam’iyyar PDP ta rarrashi abokinsa wato gwamnan Rivers, Wike don bata yi masa adalci ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.