fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Gwamnan Jihar Ebonyi ya sha Al’washin hukunta duk masu kokarin tada zaune tsaye a Jihar

Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi, a ranar Lahadi ya shelanta yaki da kungiyoyin asiri da ke kai hare-hare a kan mazauna Abakaliki da sauran sassan jihar.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya rawaito cewa an kashe mutane da dama tare da jikkata wasu sakamakon rikicin kabilanci da ake zargin kungiyoyin da ke gaba da juna a jihar suke haddasa wa.

Gwamnan ya yi wannan ikrarin  ne a yayin da ya kai ziyara wata  coci dake Abakalikia A jihar ta Ebonyi, inda ya godewa magoya bayan sa, dama wadanda basa tare dashi ta fuskar tafiyar siyasa a jihar.

Karanta wannan  Dirama: Yara 23 da aka ceto a hannun fasto sunki amincewa su koma ga iyayensu

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.