fbpx
Friday, March 31
Shadow

Gwamnan jihar Kaduna da matarshi, Ummi tare da Abdulmumin Jibril a gurin taron ‘yan Najeriya da suka yi makarantar Harvard Business School ta kasar Amurka

Gwamnan jihar kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan tare da daya daga cikin matanshi, Ummi El-Rufai da kuma dan majalisar wakilai da aka dakatar, wanda ya fito daga jihar Kano, Abdulmumin Jibril a gurin taron kungiyar ‘yan Najeriya da suka halarci kasaitacciyar makarantarnan ta Harvard Business School dake kasar Amurka.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Anyi taronne a jihar Legas jiya, kuma an karrama wasu daga cikin ‘yan kungiyar yayin da akayi kasaitacciyar liyafar cin abinci.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Zababben Gwamnan Zamfara, Dauda Lawan Dare Ya Karbi Takardar Shaidar Lashe Zabensa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *