Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai tare da matarshi Hadiza Ismal a daren jiya gurin wata liyafar cin abincin dare da aka shirya a matsayin daya daga cikin shagulgulan cikar garin jihar Kaduna shekaru dari da kafuwa.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});