Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yana ziyarar aiki a kasashen turai dan neman hadin gwigwa da wasu kamfanoni masu kiwan shanu da sarrafa madararsu, a jiyane gwamnan yaje kasar Ingila inda yakai ziyara wani kamfani da ake cewa Arla.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Haka kuma gwamnan a yau laraba yaje kasar Denmark wani reshe na kamfanin, inda ya tattauna da masu gudanarwa na kamfanin, kamfanin dai ya kwarene wajan yin madara da sarrafata.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});