fbpx
Thursday, December 7
Shadow

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Gandune ya kawo kayan aikin likita na farko da babu irinsu a asibitocin gwamnati na kasarnan

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR Ke Kallon Wannan Na’urar ta Maqudan Miliyoyin Naira wadda ake Kira da mai Gani Har Hanji 1.5T kirar wannan Shekara wadda itace irinta ta Farko a Asibitocin Gwamnati dake fadin Kasarnan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ita Wannan Na’ura ana amfani da ita domin daukan hoton cikin jikin mutum domin ganin duk wata cuta dake ciki batare da bata Lokaci ba,wanda muke fatan idan aka fara aiki da ita Zaasamu saukin tafiya Kasar waje. 
Idan aka Fara Amfani da wannan Na’ura,Jihar Kano zata zama Cibiyar koyar da Likitoci amfani da wannan Na’ura.
Asibitin Giginyu Yana Cikin Asibitoci biyu da Gwamna Ganduje ya kammalasu tare da inganta su da kayayyakin Lafiya na zamani na Kimanin Naira Biliyan Uku wanda ake sarai Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zaizo domin Kaddamarwa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN: A Karshe Dai Asma'u Ta Rasu

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *