Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu kenan a lokacin da yake rangadi a cikin kasuwar Birnin Kebbi, gwamnan ya zagaya inda ya gaggaisa da kananan ‘yan kasuwa, kuma za’a iya gani a cikin hotunan yanda ‘yan kasuwan ke cikin farinciki da ganin gwamnan, wasu har hotuna suka dauka dashi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});