fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Gwamnan jihar Kogi ya hana saka takunkumin fuska a jiharsa don yana taimakawa barayi da kuma wasu miyagun mutane

Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya saka sabuwar doka ta hana saka takunkumin fusa a jihar tasa.

Inda yace hakan na taimakawa batagari da kusa wasu ‘yan ta’adda da barayi domin su gudanar bannar da suke so su aikata.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a yau ranar talata biyu ga watan Augusta yayijda yake ganawa da sarkunan gargajiya da kuma shuwagabannin kananun hukumoni.

Inda yace a bankuna kadai da sauran manyan wurare za a riga sawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bideyo: Kalli rawar da gwamna Wike yayi yayin dayake kaddamar da babbar hanyar daya yi a jihar Patakwal

Leave a Reply

Your email address will not be published.