Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello wanda ya fadi zaben fidda gwani na shugaban kasa a APC ya taka rawar Buga.
Gwamnan ya wallafa bideyon nasa a kadar sada zumunta ta Twitter ne ranar akhamis.
Wakat ta Kiss Daniel da Tecno ta samu karbuwa sosai a fadin duniya yanzu kuma ita yayi a ko’ina.