fbpx
Monday, December 5
Shadow

Gwamnan jihar Nasarawa ya bayar da motarshi akai wasu yara, ‘yan makaranta gida, bayan da ya hadu dasu wani dan acaba ya kwasosu su biyar akan mashin

Gwamnan jihar Nasarawa, Umar Tanko Almakura kenan a wannan hoton, yana tafiya da tawagarshi yaga wannan dan acabar yayi mugun lodi da yara, ‘yan makaranta, ya tsaya ya gargadi dan acabar da ya daina irin wannan gangancin lodin da yaran mutane.

Anan kuma ya bayar da daya daga cikin motocinshi aka kai yaran har gidansu.

Mutane da dama sun yabamai akan wannan abin alheri da yayi.
Saidai wasu sunce kamata yayi gwamnan ya bayar da motar da za’a rika dakko yaran makarantar, tunda gobe in sun taso, wa zaikaisu gida?.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  An gano ma'aikatun NNPC, FIRS, da sauransu na daukar ma'aikata ta bayan fage, Gwamnati zata hukuntasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *