Saturday, April 4
Shadow

Gwamnan jihar Ondo bashi da Coronavirus/COVID-19

Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ya bayyana cewa, sakamakon gwajin cutar Coronavirus/COVID-19 da aka masa ya fito kuma bashi da cutar.

 

Gwamnan ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yace kwamishinan lafiya na jiharshine ya shaida masa da sakamakon nasa ind yayi kira da aci gaba da kiyaye wa kan cutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwx

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *