fbpx
Monday, August 15
Shadow

Gwamnan jihar Ondo ya goyi bayab Matawallen Zamfara na cewa ‘yan jihar su mallaki bindugu don kare kawunansu

Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ya goyi bayan ‘yan Najeriya su mallaki bindugu din kare kanwunansu tunda gwmnatin Buhari ta gaza.

Inda yace yana goyon bayan gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle akan maganar da yayi na cewa ‘yan jiharsa su sayi bindugi don kare kawunansu.

Kuma yace abin kunya ne ga gwamnatin jiha da tarayya bakidaya ace sun kasa magance matsalolin tsaro a kasa Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  A tura jami'ai masu yawa makarantu da asibitoci domin a magance matsalar tsaro - Insfeto janar na 'yan sanda

Leave a Reply

Your email address will not be published.