fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Gwamnan jihar Rivers ya rabawa tawagar ‘yan wasan kwallon kafa ta jihar Rivers naira miliyan 12

Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya rabawa taagar ‘yan wasan kwallon kafa ta jiharsa naira miliyan 12 kowannen su.

Gwamnan ya raba masu wannan kudaden ne biyo bayan nasarar da sukayi ta lashe kofin babbar gasar Najeriya ta Lig.

Inda kuma yace yana yi masu albishir cewa zasu ziyarci kasar Sifaniya domin su daga kofin nasu a babban birninta na Real Madrid.

Gwamnan ya basu kudaden ne a gidan gwamnatin jihar ranar alhamis, kuma yace suyi hakuri don yaso ya basu abinda yafi haka amma yanzu babu kudi sosai a kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.