fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Gwamnan Kaduna ya cire dansa daga makarantar Gwamnati yayin da satar dalibai ke ci gaba da kazanta

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, Gwamnan Jihar, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya cire dansa daga makarantar Gwamnati ta Capital school da ya sakashi a baya.

 

El-Rufai a shekarar 2019, ya cika alkawarin da yayi inda ya kai dansa, Abubakar makarantar ya fara karatu da ‘ya’yan Alakawa.

 

Saidai bayan ziyarar da Sahara Reporters ta kai makarantar, ta samu Labarin tunda aka koma Makaranta dan gwamnan bai koma ba.

 

Ta kuma samu cewa hakan ba ya rasa Nasaba da matsalar tsaro.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *