Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya miƙa takardar kama aiki ga sabon Kwamishinan Harkokin Addini na Kano Dr. Nazifi Bichi.
Gwamna ya umarci Kwamishinan da ya yi aiki ba tare da nuna bangarenci ko kauce wa doka ba.