Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Kano ne ya samu kyautar gwamna na musamman a cikin gwamnonin Najeriya da kafar watsa labarai ta New Telegraph ta bashi a daren yau, gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ne ya amshi kyautar gwamnan gwamnoni na shekara sai kuma Aliko Dangote ya samu kyautar dan kasuwa na shekara.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna tayasu murna da fatana Allah ya kara daukaka.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});