fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Gwamnan Katsina ya kaiwa Sanata Kwankwaso ziyarar ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya kaiwa tsohon gwamnan Jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ziyarar ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa.

 

Gwamna Masari ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta inda yace, wannan babban Rashine ga dukkan mu sannan kuma yayi Fatan Allah ya baiwa marigayin Aljannah.

Paid a condolence visit to @KwankwasoRM on the passing on of his father Alhaji Musa Saleh Kwankwaso the Majidadin Kano and District Head of Madobi. This is indeed a great loss to all of us, we fervently pray that Almighty Allah will, in His infinite mercy, grant him Jannah.

Leave a Reply

Your email address will not be published.